Zama da kayan shan iska a lokacin sanyi koh ki zauna kasan fanka iska yana huraki ta koh ina ba naki bane hakan zaii jawo maki bushewar jiki da rashin dumin jiki
Yawo babu slippers tsakar gida koh kasan tiles ba naki bane ya kamata ace kina da slippers na yawo cikin gida dama wajen gidan kodayaushe domin yawo hakannan yana rage maki daraja
Zama kan tiles banaki bane er uwa koh kan iron chairs da sukayi sanyi domin hakan yana daskarar da dumin jikinki kuma hq ma zaii zama a daskare knan koda bakida miji yanada kyau ace kina jin wet din jikinki keh kanki balle kuma kinada mijin
Ruwan dumi ya kasance shine ruwan tsarkin ki er uwa ba ruwan sanyi rau ba don koda kina da karamin infection wnn ruwan dumin zaii hanashi tasiri da kina using ruwan sanyi karama kanki ciwo zakiyi su kara daskarewa
Duk wadda tasamu wnn sako tayi forwarding ma en uwa mata su qaru suma don wnn kananan abubuwan da muka rainasu sune su cutarmu da zamatakewarmu.
Wadda kuma taji dadii ta qaru tohh tayi mani adduar
*_Ko kin san kama ruwa da ruwan sanyi yana buda mace?_*
Ko kin san barin jikakken pant a jiki yana kawo infection?
Ko kin san saka hannu a gaba yana kawo infection?
Ko kin san shafa petroleum jelly (Vaseline) a kasa yana kashe ni'imar gurin?
Ko kin san wanke kasa da medicated soap kamar su dettol yana kashe ni'imar gurin?
Ko kin san rabuwa da magungunan mata da baki son asalinsu ba shine zaman lafiyar ki?
Ki dinga banbance tsarkin bahaya dana fitsari
Kuma ki yi kokari kuna gama lamura da mai gida kiyi tsarki da ruwan dumi da wuri
Ki dinga amfani da cotton pant maimakon linon
Ki guji yin fiysari a kowane toilet musamman na mutane da yawa {public toilet} idan kuma ya zama dole ki kwara ruwa sosai kafin kiyi, kuma kina dawowa gida ki yi tsarki da ruwan dumi da gishiri, to in sha Allah ko kin debo infection din bazai tasir ba
ZAMA A KASA,SIMINTI KO TILES
ZAMA TARE DA BUDE KAFA FESA TURAREN KAYA A HQ SAKA JIKAKKEN PANT
BARIN PANT YA DADE A JIKI SAKA YATSA A HQ
TSARKI DA RUWAN SANYI RASHIN TSARKI DA WURI AFTER XX YAWAN DAGA KAFA KO BUDEWA IDAN AN KWANTA RASHIN SAKA WANDO.
Monday, September 9, 2019
Sunday, September 8, 2019
HALAYEN DA 'YAN MATA SUKAFI TSANA A WAJEN MAZA
Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so.
1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata
2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba, mata basu son marowacin saurayi, kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO.
3 Idan ka tabbata ka zama wanda take so sosai to kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take
4 yanada kyau kwarai ka zama gwani wajen furta KALAMAN SO suma suna taka muhimmiyar rawa ka zama mai matukar tsafta,dan kuwa kamar yadda kake ganin yam mata idan sun dau wanka kaji sun birgeka,haka suma matan kalar wadannan samarin ke birgesu.

SIRRIN YADDA AKE SACE ZUCIYAR BUDURWA
Sanin kowa ne jindadin rayuwa sai mutum ya sami irin Macen da yake so sannan zai gane a dadi yake ko a wahale. Ta yaya zaka shawo kan macen da kake so ka rayu da ita? To dakata! Baka bukatar ko sisin kwabo. Ita dai mace da kake gani, daga 'yar shekara 1 zuwa 100, ma'aunin tunaninsu daya ne. Harshenka da kwakwalwarka, makamai ne masu karfin da har yau mace bata mallaki garkuwar kare hare harensu ba.
Idan kana so ka sace zuciyar budurwa da kalamai, wadanda zasu ratsa ta duk jikinta su sami tabbataccen wajen zama a zuciyarta ya zamana ba mai fada mata taji in bakai ba, koda kuwa iyayenta ne, to kalmomi ne guda bakwai 7 zaka kiyaye. Dasu mace take jin lallai ta sami masoyi, matukar taji su cikin bayanan ka da kake mata.
Mace tana so taji wadannan kalamai ta bakin duk namijin da ya tsaya a gabanta domin neman soyayyarta. Kuma dayawa daga matan basa gane ya akai ka iya sace mata tunani da zuciya. Karkayi kasa a gwiwa, daka ga mace kana so kai tsaye ka tunkare ta ba da wata fargaba ba.

Tuesday, September 3, 2019
SABUWAR HANYAR DA ZAKA SAMU KYAUTAR KUDI SAMA DA DUBU BIYAR 5,000 AKOWACE RANA
wata sabuwar manhaja ce tafito mai suna chipper cash wannan garabasa Zata baka damar samun 250 Naira ga duk Mutum Daya Inka Gayyato yayi download na wannan application din haka Shima idan yayi download zai samu 250 Naira kyauta
.
Yadda zaka tara kudi masu yawa shine kayi download na application din anan
๐
https://chipper.cash/invite/EL6SM
Bayan kayi download zasu nemi kasa number wayarka inkasa zasu tura ma OTP code zuwa Cikin layin zakaga Number guda shida a Cikin Message din sai kadauke su zasu nuna ma wani dan akwati da zaka sa su Inka sasu zasu ce kasa sunan ka inkasa zasu ce kazabi number sirri wato password sai kazaba amma karka jera number iri daya wato missali kar kasa 1111 anaso kadan sirka su anfiso kayi combination missali 8908.
Bayan kayi zakaga skip sai kaddana take zakaga 250 Naira Wanda itama take zaka iya cireta a kati ko kuma zuwa bank naka
.
YADDA ZA'AY KACI GABA DA SAMU KUDI
.
Inkashiga Cikin application din a kasa zaka Invite sai kaddana bayan kadanna zai nuna maka zakai share link.
Duk Wanda yayi download kanada 250 Naira.
.
https://chipper.cash/invite/EL6SM
Ahmad musa ya bayyana abinda yasa ya zama captain din super eagles
Jigon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, kuma jagoran kungiyar, Ahmad Musa ya bayyana cewa duk nasarar daya samu a harkar kwallon kafa ya sameta ne sakamakon jajircewa da aiki tukuru.
Musa ya bayyana haka ne a ranar Lahadi, 1 ga watan Satumba yayin daya ziyarci sansanin FIFA Goal project dake Abuja inda yan wasan U23 na Najeriya suke atisaye kafin karawarsu da kasar Sudan don samun tsallakewa zuwa gasar U23 na nahiyar Afirka gaba daya.Musa ya yi kira ga yan wasan da suka saki jiki su yi kwallo domin yi ma kasar alfahari ta hanyar lallasa kasar Sudan a gidansu tare da hayewa zuwa gasar cin kofin nahiyar Afirka na yan wasa yan kasa da shekaru 23.
“Na zo nan ne domin na baku kwarin gwiwa tare bayyana muku goyon bayana a gareku saboda muhimmancin wannan wasa dake gabanku, na yi wasa a U23 kafin na fara buga ma Eagles a shekarar 2010, kuma sakamakon jajircewa da aiki ba kyuya tare da ikon Allah a yanzu ni ne kyaftin na Eagles.
“Allah Ya azurta Najeriya da hazikan yan wasa da dama, na zama jagoran yan wasan Super Eagles ne ba wai don na fi sauran ba, amma dai saboda jajircewa da kuma mayar da hankali a kan aiki na, don haka nake kira a gareku ku tafi Sudan ku lallasasu don mu haye zuwa gasar Olympic.” Inji shi.

yadda ake tweaking Na imel
TWEAKING:- CANJA IMEI Mi nene tweaking idan akace tweaking shine chanjawa nasan kuna yawan jin wannan kalmar kowa ka taba sai kaji yace tweak kokuma chanja imei idan kuka lura xakuga yanxu duk wani harka na samun mb mai yawa sai kuji ance sai anyi tweak sannan xa a samu wannan mb din mai yawa to kuma kunaji kuna gani saide kuyi ta barin garabasa na samun mb mai yawa sakamakon rashin iya twaek to Alhamdulillah duk wanda bai iya chanja imei ba wato tweak to insha Allah xai koya cikin sauki inde yana tare da wannan group mai albarka รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“ Abin dayasa ake samun mb ta hanyar tweak shine akwai sabin wayoyi masu tsada wanda xakuga an rubuta ajikin kwalin wayar kan cewa idan ka sayi wannan wayar ka sanya sim dinka xaka samu wani mb mai yawa to kuma wayoyin sunyi tsaba babu dama ka samu wannan mb data din kanaji kana gani saide ka hakura to ana hakane sai kimiya ta gano ai abin daya ake samun wannan mb mai yawa a irin wannan sabin wayoyin sabo da imei number dinne inda ace xaka iya sawa wayarka irin wannan imei kaima xaka iya samun wannan mb din to a hakanne sai programers suka kirkiri wani application mai suna mobile uncle tools wanda da wannan app din xaka iya chanjawa wayarka imei number dinta kaima ka samu data mb sukuma imei number sune serials numbers wanda idan ka danna *#06# akowanne waya xakaga wadannan numbobin to wannan sune imei to sukuma irin wayoyin da xakuji ance tana xuwa da kyautar data misali ada kamat Tecno P5 tana xuwa da kyautar 2GB idan ka dora layin Airtel ka aika data xuwa 141 haka infinix tana xuwa da 1Gb wayoyi da dama suna xuwa da irin wannan kyautar to idan ka samu imei na wannan wayar da take xuwa da wannan kyautar to idan kaxo ka sawa wayarka kaima ka aikwa wannan sakon da ake samu kaima xaka samu wannan mb din misali kana da waya Gionee P2 to ko P3 to xaka iya chanja mata imei dinta xuwa na Tecno ko na itel ko na black berry haka suma su tecno din xaka iya chanja imei dinsu xuwa na kowane waya รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“รข†“ Wannan shine takaitaccen bayani akan tweaking wato chanja imei da fatan kun fahinta
Monday, September 2, 2019
Yanzu-yanzu: Mutane 3 sun hallaka, yan kasar Afrika ta kudu na kona shagunan yan Najeriya
An hallaka akalla mutane uku yayinda aka kona dukiyoyi a sabon harin da yan kasar Afrika ta kudu suka kai wa yan kasashen ketare dake zaune a kasar musamman yan Najeriya.
A cewar shugaban kungiyar yan Najeriya mazauna kasar Afrika ta kudu, Adetola Olubajo, ya ce an fara kai wannan hare-haren ne da safiyar Lahadi, 1 ga watan Satumba a unguwar Jeppestown na garin Johannesburg.
Ya ce fusatattun matasan sun bankawa wani gida wuta a unguwar.
Yace: " Hakazalika sun yi fashi a shagunan da ke unguwar da aka san na yan kasashen ketare ne. Amma daga baya jami'an yan sanda suka fitittikesu kuma suka damke wasu."
"Da yammacin Lahadi kuma, wasu matasan da ake zargin mazaunan Zulu ne suka mamaye unguwar Mailvern a birnin Johannesburg inda sukayi sace-sace kuma suka kona shagunan mutane."
"Lokacin da na samu labarin da yamma, da wuri na sanar da yan sanda a Jeppestown amma an rika an aikata ta'asa mai ban haushi."Olubajo ya kara da cewa labarin da aka samu daga mambobin kungiyar yan Najeriya mazauna Malvern ya bayyana cewa an kona akalla shaguna 50 cikin dare.
A cewar wani mai idon shaida a titin Jules, ya ce matasan Zulu sun kawo harin ne a shirye kuma suka babbaka duk shagon da aka san ba na dan kasa bane.

HANYOYI 24 DAXAKA RAGEWA WAYAR ANDROID SHAN MB DA CHAJI.
Android ba kamar sauran wayoyi bane, domin ita an tsarata da manyan kaya, sannan da yawan application wannan tasa masu ita suke ta kuka da ita wajen jan chaji da jan kudi, to ga wasu hanyoyi da zaka rage mata jan chaji na batir dinta. 1. Ka bude"Menu"sanna n ka nufi"Setting"sa ika latsa"developer 's options"sannan ka tafi can kasa, domin duk wani seti na wayar yana wurin saika latsa"Backgroun d process limit"zaka ganshi yana"standard limit"wato bashida adadin yawan app da wayar zata bude lokaci daya, toamma saika takaita, misali ta rika bude guda biyu, sabanin da wajen goma suna budewa suna aiki. Wannan zaisa batir naka yayi kwari, amma wannanbaduk android keda wannan ba sai dai version 4.0.Bayan ka seta wannan kayi restart na android naka, dominta fara aikinta nan take. 2. Ka rika rufe bluetooth naka, kuma ya rika zama a hide, duk da android ta inganta wannan bangaren ta yadda koda ka bude second 120 yake ya komahide da kansa. Ako wacce waya haka yake. 3. Ka rika rufe WI-FI naka da Hosport naka domin barinsu abude suna jan caji, domin dukabinda yake search kuma yayi connect to dayan biyu* Ko dai yaja caji kadai* Ko kuma yaja kudi da caji. Ako wacce waya haka yake, indai akwaishi. 4. Ka rage hasken screen na wayarka, domin yinsa da yawa, yana jan chaji, zaka gane haka, idan ka duba hasken BB dana LG, Ita BB zaka ganshi da haske sosai, kuma fari ko kuma mai Light haka, LG zaka ga nata da dan duhu, domin wanda ya !saba aiki da BB idan ya kalli LG zaiga yana-yana yake kallo wayar ta yi masa duhu, mai amfani da LG idan ya kalli tayi masa haske dayawa. Zaka iya akowacce waya 5. Ka rage lokacin da haske yake dauka, domin yana jan caji, misali daga 15s, zuwa 5s. Wannan yana aiki aduk sauran wayoyi 6. Karinka rage mata network yayin da zakayi chat ko binciken labarai, amma ka bude shi duka idan kasan zakayi download, domin canzashi kaje"Setting"sa i"Data&Sync"ka shiga saika latsa"backgroun d data"kana danna shi zaice maka zai rage maka saurin cin data wato MB da saurin browse, saika danna"Yes"to cajinka ma ya zai kara karfi. 7. Ka rika Unsync na sauran account naka da nasako yake shigo maka kai tsaye misali * facebook * twitter * Youtube* email smska bi step na biyar zaka gansu saika ciresu, sannan ka rage tura MMS domin shima yana aiki biyu* yaja kudi da caji* ko yaja kudi da MBDuk wanda ya samu. 8. Ka cire"Du battery saver"domin lissafinsa yana cinye caji, shima yana connect ne, ka cire shi. 9. Ka nemi anti- virus mai kyau wanda zaka rika Optimize na app naka, ka rika kulle wasu, ta cikinsa idan taka ba version 4.0bace. 10. Ka caja batir na android nakatun kafin ya dauke, tun yana saura 20%, saika maida shi caji. 11. Ka caja batir na android naka awuri mai kyau, karka yi cajin batir naka arana, kuma yakasance yanayin wurin mafi yawan zafin wurin tsakanin 0-45 degree. Idan yana yin ya wuce haka, to batir naka zai samu matsala sosai. 12. Sa wayarka awuri mai sanyi ko wani abu wanda zai rufeta yayin da take caji, domin jan cajin da zafi, misali kamar amota yana kashe batir, saboda waya zafi takeyi. 13. Ka cire ta daga"Auto Sync"wato kamar gmail, Google Contacts, da sauransu, suna jan caji. 14. Ka cireta daga"Auto Update Feature"domin yana cin caji. 15. Ka cire Vibration. 16. Kayi amfani da"Power Control Widget"domin kowacce android tana da shi, idan kuma baka bukatarsu saika ciresu. 17. Ka cire duk wani"Homescreen Widget"matukar baya maka amfani. 18. Ka yi Disable na"GPS"naka, domin yana jan caji. 19. Ka rika amfani da "Airplane Mode" lokacin da zakayi tafiya, indai kasan babu mai kiranka wato kayi"Enable na Airplane Mode" 20. Idan zakayi amfani da"power saving apps"to kayi amfani da"Juice defender"anyi shi cikin saukin jan caji akwai shi a play store. 21. Ka rika amfani da Apps da Games na kyauta, domin samun saukin jan caji. 22. Ka daina sa themes mai motsi, ko mai duhu akan android naka domin yana jan caji 23.Kashiga setting >Data usage zakuga duk apps dinku masu Jan mb saiku shiga cikin kowanensu dagacan kasa akwai "restricted back
ABUBUWAN DUBAWA LOKACIN NEMAN MIJI NA GARI
Tun bayan dana fitar da rubutuna da nayi mai taken "Gareku Samari masu shirin yin Aure" nake ta samun sakonni iri-iri daga wajen mata, wadanda galibinsu suna kalu-balanta ta ne akan ya kamata suma na haska musu hanyar da zasu gane miji nagari. Wata baiwar Allah mai suna Maryam El-hussain ta dan dorani a hanya, domin kuwa ta fara jero wasu halayen mazan da ba na kwarai ba. Saidai batayi dogon bayani akai ba. Ammadai na karasa mata. Ga jerin halayen:-
1-Duk Namiji dan gata ki kiyaye shi.
2- Duk Namijin da baya aiki ko sana'a ki kiyaye shi.
3-Duk Namijin da bashi da illmi addini ki kiyaye shi.
4- Duk Namijin da yake shaye ---shaye ki kiyaye shi.
5- Duk Namijin da ya nuna kwadayin abin hannunki ko na iyayenki ki kiyaye shi.
6- Duk namijin da yacika kule-kulen mata ki kiyaye shi.
7- Duk namijin da bai damu da ibada ba ki kiyaye shi.
8- Duk namijin da baya ganin girman nagaba dashi ki kiyaye shi.
HUJJAH
1- Dan gata shine wanda iyayensa suke goyon bayanshi akan duk wani abu da ya aikata mai kyau ko mara kyau. Iyayensa sun sangarta shi tun yana karami, ya taso ne baya iya ban-bance daidai da ba dai-dai ba.
2- Daga lokacin da aka daura muku aure, cinki da shanki da suturarki duk sun rataya a wuyan mijinki, kinga ko idan baya sana'a babu yadda za ai ya iya daukar dawainiyarki, saidai ma yayita kokarin rabaki da naki.
3- Neman ilimi farillah ne akan dukkan musulmi, haka nan Ilimin addini shi zai yi muku jagora a zaman aurenku, jahilci duhu ne wanda yake saurin makantarwa.
4- Dan shaye-shaye bashi da hankalin da zai iya kulawa dake, ko da ace zai iya kulawa dake tofa zabai iya kulawa da tarbiyyar 'ya'yanku ba.
5- Namijin da ya nuna yana kwadayin abin hannunki ko na iyayenki tofa ba tsakaninsa da Allah yake sanki ba, yana sanki ne dan wannan dukiyar da kike da ita, duk soyayyar da ba dan Allah ake yinta ba, to fa dole akwai ranar da zatazo karshe.
6- Zaki sha bakin ciki da takaici idan kika auri namiji mai kule-kulen mata, kai galibinsu ma auri saki garesu, domin daga sunga burwa mai kyau sai su fara tunanin yadda za ai su aureta, galibinsu ma dai auren sha'awa suke ba auren soyayya ba.
7- Rashin yin ibada na nuna rashin tsoran Allah, haka kuma wanda baya tsoron bazai taba yi miki adalci ba, sallah tana daya daga cikin rukunan musulunci guda biyar.
8- Akwai hatsari a auren wanda baya ganin girman nagaba dashi, domin hatta iyayanki ma bazai ga girmansu ba, baya ganin kowa da gashi, duk sanda kuka sami sabani dashi sai kirasa wanda zaki kaiwa kararsa.
Wadannan sune halaye guda takwas na Mazan da yakamata mata su kiyaye su. Dafatan 'Yanmata za a kiyaye.

Yadda zaka bayyanar DA soyayyar ka ga mace
“Wata yarinya na gani na kuma kamu da sonta, kuma ina zuwa gidansu, yaya zan yi na bayyana mata ina son ta?”
AMSA.
Zata iya kasancewa babba ce ko ‘karama, to koma dai yaya take a karon farko akwai bu’katar kafin ka furta mata da baki, kake nuna mata wasu alamomi da zasu ke bayyana mata hakan a zahiri. ta hanyar fifita ta fiye da sauran ‘yan gidansu.
Idan ka tashi zuwa gidan da wata tsaraba ko wata kyauta ya kasance tata ta fi ta kowa yawa. Idan salla ta zo ka d’inka mata kayan salla da takalmi da sauran kayan kwalliya na mata dai-dai ‘karfinka ka aika ko ka kai mata su. A lokacin azumi kake aika mata da kayan shan ruwa.
Idan ka je gidansu ko da bata nan kake tambayar ina ta tafi, idan kuka had’u ka sanar da ita ka je gidansu dan ka gan ta ku gaisa amma sai aka samu akasi baku had’u ba, kuma baka ji dad’in rashin ganin nata ba.
Kake yawan jan ta da hira, kake bata labarai masu sanya nishad’i da d’ebe kewa a dukkan lokacin da kuke tare.
Na tabbata ko baka furta kalmar so a gare ta ba za ta sha’ku da kai, za ka ke burge ta, za ta ke son ganin zuwanka, haka kuma ‘yan gidansu za su fahimci ‘kudurinka na kana sonta.
Bayan an shafe tsawan wani d’an lokaci hakan na faruwa, sai ka ware watarana ka ziyarce ta har gida ka aika a kirawo ta ka sanar da ita batun da tuntuni take tsammanin ji daga wajenka, wato na kana son ta.
Zaka iya sanar da ita ta hanyar tura mata da sa’ko ko akasin haka, amma zuwa da kai, ya fi sa’ko.
Idan kuma yarinya ce zaka sanar da ita hakan ne bayan ta kai munzalin tsayawa da samari. Dama tintini ‘yan gidansu sun dad’e da sanin manufarka a kanta, har ta kai suna zolayarta da kai, wata’kila ma suna yi maka magana akan hakan ko kuma sun zuba ido suna jiran ka furta hakan da kanka.
Daga nan kuma sai a shiga mataki na biyu wato fagen soyayya.

YADDA AKE TUNKARAR BUDURWA
Idan kaga 'yar budurwa tana tafiya sai kaga tashiga zuciyarka kuma kanason yi mata magana..
(1) Dafarko dai ka tabbata kaima kahadu ma'ana kadau wanka mai kyau saboda wanka yana daya daga ckn abunda ke sato maka zuciyara mace..sai karka yi mata magana sai ka tabbata tazo dai dai gurin da babu mutane sosai don wata tana da alkunya.
(2) Daka karasa gurinta dakaje sai kafara yi mata sallama kamar yanda addininmu yatanadar nasan indai ta cika musulma zata amsamaka kaga kasamo hankalinta kenan.
(3) Sai kace ranki yadade kiyi hakuri fah nasan ba mutuncin kyakkyawar mace mai haiba da asali bane tatsaya ta kula namiji a yayin datake tafiya izuwa wani guri,amma kiyi hakuri nima bayin kaina bane wani sashen bangaren jikinane ya uzuramin dole sai nayi hakan tun yayin da idanuwana sukai arba da wannan kyakkyawar surar taki.
(4) Kar dai incikaki da surutu nasan kina sauri ne saboda haka nake neman wata alfarma guda 2 zuwa 3 agunki.
Wannnan kuma kai-kasan me zakace

Sunday, September 1, 2019
YADDA ZA'A ZAUNA DA KISHIYA LAFIYA
Kishi wata dabi'a ce da Allah ya halicci mata akanta, Nana A'isha tana cewa : "Ban taba yin wani kishi ba, irin kishin da na yiwa Khadijah, kuma ban taba ganinta ba, saboda yadda na ji Annabi s.a.w yana ambatonta" (Bukhari, 1388)
Kishi mai tsafta, shi ne : kishiya ta yi rige-rige da kishiyarta, wajan kyautatawa mijinsu, saidai abin tambaya anan shi ne : menene yake kawo matsaloli tsakanin kishiya da kishiya, kuma ta yaya za'a iya warware su :
1. Jahilci : ta yadda mata da yawa suka jahilci, hikimomin da suka sa Allah ya yi umarni a kara aure, kamar : rage yawan zawarawa da 'yammata, da kuma yawaita zurriyar Annabi s.a.w.
2. Mummunan zato: yawanci uwar gida tana tarbar amarya da mummunan zaton cewa za ta rainata, haka ita ma amarya ta kan zo da mummunan zaton cewa ba za su yi zaman lafiya ba da uwar gida, wannan sai ya sa daga zarar sun hadu babu wuya sun yi rigima. Amma idan da ace kowacce za ta tarbi kowacce da kyakykyawan zato, har ta ga kamun ludayinta da ba'a samu matsala ba.
3. Rashin adalci daga wajen namiji: ta yadda zai karkata zuwa ga daya daga cikin matansa, hakan sai ya sa dayar ta ce ba ta yarda ba. Saidai abin da ya kamata mata su fahimta shi ne : babu yadda za'a yi namiji ya hada mata biyu face sai ya fi son daya, Annabi s.a.w. ya zauna da mata tara kuma ya fi son Nana A'isha, har ma mutane sun fahimci haka, wannan ya sa idan za su yi masa kyauta, sukan kirdadi ranakun da yake dakinta, don sun san kyautarsu za ta fi karbuwa a ranar, don haka idan kika ga mijinki ya fi son kishiyarki, ki yi masa uzuri kar ki tada fitina, saidai abin da sharia ta hana shi ne : rashin adalcin ya fito a hidimomin yau da kullum.

4. Munafukai: masu cece-kuce, idan da ace kishiyoyi za su daina daukar guzuri-zoma, ta yadda idan suka ji magana za su tabbatar da ita kafin su yi hakunci ga kishiyarsu da hakan ya rage kawo matsaloli.
Subscribe to:
Posts (Atom)
Steps to Become a Professional Engineer
Steps to Become a Professional Engineer Due to the large number of errors in the definition of technical expertise, I decided to make this...
-
Sanin kowa ne jindadin rayuwa sai mutum ya sami irin Macen da yake so sannan zai gane a dadi yake ko a wahale. Ta yaya zaka shawo kan mace...
-
Kishi wata dabi'a ce da Allah ya halicci mata akanta, Nana A'isha tana cewa : "Ban taba yin wani kishi ba, irin kishin da na ...