Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so.
1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata
2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba, mata basu son marowacin saurayi, kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO.
3 Idan ka tabbata ka zama wanda take so sosai to kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take
4 yanada kyau kwarai ka zama gwani wajen furta KALAMAN SO suma suna taka muhimmiyar rawa ka zama mai matukar tsafta,dan kuwa kamar yadda kake ganin yam mata idan sun dau wanka kaji sun birgeka,haka suma matan kalar wadannan samarin ke birgesu.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Steps to Become a Professional Engineer
Steps to Become a Professional Engineer Due to the large number of errors in the definition of technical expertise, I decided to make this...
-
Sanin kowa ne jindadin rayuwa sai mutum ya sami irin Macen da yake so sannan zai gane a dadi yake ko a wahale. Ta yaya zaka shawo kan mace...
-
Kishi wata dabi'a ce da Allah ya halicci mata akanta, Nana A'isha tana cewa : "Ban taba yin wani kishi ba, irin kishin da na ...
No comments:
Post a Comment