Monday, September 2, 2019

YADDA AKE TUNKARAR BUDURWA

Idan kaga 'yar budurwa tana tafiya sai kaga tashiga zuciyarka kuma kanason yi mata magana..
(1) Dafarko dai ka tabbata kaima kahadu ma'ana kadau wanka mai kyau saboda wanka yana daya daga ckn abunda ke sato maka zuciyara mace..sai karka yi mata magana sai ka tabbata tazo dai dai gurin da babu mutane sosai don wata tana da alkunya.
(2) Daka karasa gurinta dakaje sai kafara yi mata sallama kamar yanda addininmu yatanadar nasan indai ta cika musulma zata amsamaka kaga kasamo hankalinta kenan.
(3) Sai kace ranki yadade kiyi hakuri fah nasan ba mutuncin kyakkyawar mace mai haiba da asali bane tatsaya ta kula namiji a yayin datake tafiya izuwa wani guri,amma kiyi hakuri nima bayin kaina bane wani sashen bangaren jikinane ya uzuramin dole sai nayi hakan tun yayin da idanuwana sukai arba da wannan kyakkyawar surar taki.
(4) Kar dai incikaki da surutu nasan kina sauri ne saboda haka nake neman wata alfarma guda 2 zuwa 3 agunki.
Wannnan kuma kai-kasan me zakace

No comments:

Post a Comment

Steps to Become a Professional Engineer

 Steps to Become a Professional Engineer  Due to the large number of errors in the definition of technical expertise, I decided to make this...