Saturday, June 25, 2022

Steps to Become a Professional Engineer

 Steps to Become a Professional Engineer


 Due to the large number of errors in the definition of technical expertise, I decided to make this brief article to clarify some of the following:


 1. Computer Literacy

 The first step in the world of computers is to know it, that is, one must know what it is, how it is used, how it is managed. Anyone who can do this is called Computer Literate. These are the most common ones in the community, for example, music senders and other computer users.


 2. Computer Geekiness

 After a person can use a computer, know its shortcuts and how to troubleshoot and solve other problems, then he is at this stage. These are called Computer Guru or Computer Geek. Such as computer repair and troubleshooting.


 3. Computer Specialism

 The third step is to specialize in a modern part of the machine. Here one will specialize in example in programming, or software development, or häcking, or graphics, embedded systems and so on. Anyone who specializes in one area of ​​computer science is at this level. Such people are called IT Guy or Computer Specialist.


 4. Computer Pioneering

 The last step is to become a Computer Pioneer, that is, one who has ventured into the computer world to create something new. Examples include Tim-Berner Lee, Steve Jobs, Alan Turing, Charles Babbage and others.


 From this information we can understand that in the literal examples it is as follows:

 —Computer Literate is a primary to secondary school

 —Computer Guru has a BSc

 —Computer Specialist is an MSc

 —Computer Pioneer was a PhD up to Professor Emeritus


 This is an example of how we can actually see something. So it is good to understand these steps, so that we also know the level we are in and we have to persevere.

Sunday, June 19, 2022

Efforts by Scientists to Prevent Death and Recovery (l)

 Efforts by Scientists to Prevent Death and Recovery (l)


 Part One: What Happened in the 21st Century?

 But in the 21st century, scientists have expanded their research to achieve this unique goal. They also try to relate the subject to technology so that it can make a special contribution to science in achieving that goal.


 In the case of Cryonics, right now in America, there are at least 200 people who have been placed on ice who are thought to be brought back to life in the near future, and over 1000 and it is agreed that after death they too should be made. Prominent people with whom this agreement was made were Peter Thiel (who first invested in Facebook), Nick Bostrom (renowned professor at Oxford University), Anders Sandberg, Luke Nosek and others.


 According to the Alcor Life Extension Foundation, “death is not the end of the story, death is not the end of the story. "Of course there is a need to bring a person back after death, knowledge of the future will prove that."


 Does this placement of a person who is in the snow to be resurrected in the future prove to be true? Experts say they have not taken the lives of the future to be able to resurrect the dead in this way, as the company also explained.


 Then in 2020 in April, I wrote a post on Facebook about a young man named Josh Bocanegra, whose goal is to bring back the dead and stop the death. Here I bring some important information about this young man's determination and how he will be.


 I said, “Bocanegra created a research company called Humai, and then recruited scientists from many fields to conduct research on this initiative. He said in a statement that he "wanted to make it easier for personal data to be stored on a device so that more data could be stored on the device."


 It was later discovered that the young man's decision was based entirely on how the deceased's memory could be used to control the information in the machine; which is Elon Musk's initiative of Neuralink, where the whole thing revolves around Technological Singularity, which is expected to take place in the next 25 to 30 years.


 Part Four: What Does the Future Hold?

 This decision by young Josh Bocanegra, which focuses on the use of human memory to attach to a device so that this device can replace the deceased, is something that is about to happen in the future.


 Scientists and technologists in every field are currently working on this resolution because it is based on technology that is thought to be possible in real life.


 Another success at this stage is the preservation of the rabbit's brain and its functioning after several years, which means that as long as the mammals are successful, it will certainly be able to reach humans. -traye.


 Moreover, the structure is such that the mind and heart are the individual and not the body. So preserving the biological memory as successfully as a rabbit, will allow it to be manipulated by humans in such a way that it can be stored in the future to be attached to another creature like a scorpion. As soon as the message went out he would wake up thinking of this dead man, as if he were himself.


 But in the current context of the scientific world, there is no clear research that shows that stopping death is possible with the provision of ways to do so. Except for the ongoing research efforts. However, some evolutionists say that there is no way to prevent a person from dying without a cause, because all their autographs show that there is a cause for death. .


 Experts say that if there was no cause for death, it would be possible for humans to live without death. Likewise, world-renowned financier Jeff Bezos is one of those who want scientists to find a way to live without dying or old age, as well as investing heavily in research.


 Is that possible?

Saturday, June 18, 2022

How To Become A Developer?

 How To Become A Developer?


 Anyone who is thinking of becoming a developer should at least know who the developer is and what his work is, and who does not know we can say that a developer is a person who creates software, a website or a computer. So being a developer depends on the level of computer programming, so one can identify what kind of developer one wants to be. In my booklet "Program in Computer to Learn 'How to Think' I list some tips for anyone who wants to start learning computer programming that will lead to becoming a multi-faceted developer. However, here are the features that can be used as a developer tool:

 💠 Web Developer - this section is web developers. Here are some steps you can take before becoming a web developer:

 - knowledge of programming languages ​​such as PHP, JS, HTML, CSS, Perl, Python

 - knowledge of ‘database’ and knowledge of how to manage it and learning its languages ​​such as SQL, PDO

 - networking knowledge and knowledge of how it works and immigration on the Internet

 - know how to protect a website from intruders

 - knowledge of how to solve any problem that may arise on the web


 These are the steps that anyone who wants to be a web developer should follow.


 💠 Software Developer - these are the developers of software development or sometimes mobile development software developers. The steps to be taken by the party participant are as follows:

 - knowledge of programming languages ​​such as C-family (C, C ++, C # ...), Java, Python, Ruby, Kotlin

 - knowledge of database and management knowledge and its languages ​​such as SQL

 - know how a computer works with its customers as well as with different operating systems

 - have a Graphical User Interface (GUI) knowledge of the programming languages ​​that one has learned to improve

 - know how to ‘fixing bugs’ in your software and other potential problems


 💠 System Developer - these are also the main ones. That is, as soon as one leaves software development one can tell system development even though they have a strong relationship, and one can be both at the same time, except it starts with software development. System development is the development of real life systems using some microcontrollers, for example robots. One starts with embedded systems before reaching the stage where one can build the system, all of which depend on building the system but gradually. Here are some things you should know:

 - Expand research on programming languages ​​like C, C ++, Python

 - Experience in building embedded systems (start working with Arduino or Raspberry Pi preferably)

 - knowledge of operating systems and how they are built, and how you can manipulate them and use them on your system

 - Practically acquired electronics practically and theoretically

 - gain knowledge of troubleshooting issues that may arise, such as bugs, attack ...


 Here are the steps you must take before becoming a developer! Except as the reader sees above I list the components and their levels, here you can choose to start even now.

5 Brief Tips for Those Who Want to Start Learning Programming - “Programming”

 5 Brief Tips for Those Who Want to Start Learning Programming - “Programming”


 That is to say, in our day and age the lack of "essential guidance" has prevented many young people from starting this computer business altogether. Despite the many tips and tricks offered by experts this has not stopped us from finding disabilities in many places. Here are some suggestions on how to look or get an appointment for hair extensions:


 1. Choose a component — there are components in programming as I list them and the requirements for a person in a "How to become a Developer?" Script, such as software development, web development and system development. . ” Here one has to choose which side one wants before starting.


 2. Set learning time — should you set learning time for example which programming language should you start with? When you are done with which one should you join and so on. Failure to do so may result in a "wrong language" as we call it, for example you just want to build a website and start learning COBOL just because it is said to be a programming language.


 3. Look for tools — before you start programming you should know that each language has its own set of features and tools. For example, if you want to do Python you must install Python on your system with code editors. Also if you are going to do C ++ for example you need Dev-C ++, Turbo and so on, or XAMPP in PHP / SQL and editors and other tools that you can master, depending on the language.


 4. Ask questions — what do you need more information about, or build an algorithm or a darker environment, it is easy to ask experts. There are several website developers that you can ask questions and maybe even ask someone before you, just guess the answers.


 5. Design your project — you should, after learning programming, plan what you want to build - your project. This will allow you to think critically and gain a lot of knowledge while you are building this thing. It allows you to practice or delve deeper into a field such as language, algorithm and so on.


 Here are a few tips that may be helpful if you know them before you start learning programming. But we are constantly reminded of perseverance, patience and perseverance.

Monday, September 9, 2019

YANA DA KYAU A MATSAYINKI NA MACE KIN SAN ABUBUWA KAMAR HAKA

Zama da kayan shan iska a lokacin sanyi koh ki zauna kasan fanka iska yana huraki ta koh ina ba naki bane hakan zaii jawo maki bushewar jiki da rashin dumin jiki
Yawo babu slippers tsakar gida koh kasan tiles ba naki bane ya kamata ace kina da slippers na yawo cikin gida dama wajen gidan kodayaushe domin yawo hakannan yana rage maki daraja
Zama kan tiles banaki bane er uwa koh kan iron chairs da sukayi sanyi domin hakan yana daskarar da dumin jikinki kuma hq ma zaii zama a daskare knan koda bakida miji yanada kyau ace kina jin wet din jikinki keh kanki balle kuma kinada mijin
Ruwan dumi ya kasance shine ruwan tsarkin ki er uwa ba ruwan sanyi rau ba don koda kina da karamin infection wnn ruwan dumin zaii hanashi tasiri da kina using ruwan sanyi karama kanki ciwo zakiyi su kara daskarewa
Duk wadda tasamu wnn sako tayi forwarding ma en uwa mata su qaru suma don wnn kananan abubuwan da muka rainasu sune su cutarmu da zamatakewarmu.
Wadda kuma taji dadii ta qaru tohh tayi mani adduar
*_Ko kin san kama ruwa da ruwan sanyi yana buda mace?_*
Ko kin san barin jikakken pant a jiki yana kawo infection?
Ko kin san saka hannu a gaba yana kawo infection?
Ko kin san shafa petroleum jelly (Vaseline) a kasa yana kashe ni'imar gurin?
Ko kin san wanke kasa da medicated soap kamar su dettol yana kashe ni'imar gurin?
Ko kin san rabuwa da magungunan mata da baki son asalinsu ba shine zaman lafiyar ki?
Ki dinga banbance tsarkin bahaya dana fitsari
Kuma ki yi kokari kuna gama lamura da mai gida kiyi tsarki da ruwan dumi da wuri
Ki dinga amfani da cotton pant maimakon linon
Ki guji yin fiysari a kowane toilet musamman na mutane da yawa {public toilet} idan kuma ya zama dole ki kwara ruwa sosai kafin kiyi, kuma kina dawowa gida ki yi tsarki da ruwan dumi da gishiri, to in sha Allah ko kin debo infection din bazai tasir ba
ZAMA A KASA,SIMINTI KO TILES
ZAMA TARE DA BUDE KAFA FESA TURAREN KAYA A HQ SAKA JIKAKKEN PANT
BARIN PANT YA DADE A JIKI SAKA YATSA A HQ
TSARKI DA RUWAN SANYI RASHIN TSARKI DA WURI AFTER XX YAWAN DAGA KAFA KO BUDEWA IDAN AN KWANTA RASHIN SAKA WANDO.

Sunday, September 8, 2019

HALAYEN DA 'YAN MATA SUKAFI TSANA A WAJEN MAZA

Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so.
1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata
2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba, mata basu son marowacin saurayi, kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO.
3 Idan ka tabbata ka zama wanda take so sosai to kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take
4 yanada kyau kwarai ka zama gwani wajen furta KALAMAN SO suma suna taka muhimmiyar rawa ka zama mai matukar tsafta,dan kuwa kamar yadda kake ganin yam mata idan sun dau wanka kaji sun birgeka,haka suma matan kalar wadannan samarin ke birgesu.

SIRRIN YADDA AKE SACE ZUCIYAR BUDURWA

Sanin kowa ne jindadin rayuwa sai mutum ya sami irin Macen da yake so sannan zai gane a dadi yake ko a wahale. Ta yaya zaka shawo kan macen da kake so ka rayu da ita? To dakata! Baka bukatar ko sisin kwabo. Ita dai mace da kake gani, daga 'yar shekara 1 zuwa 100, ma'aunin tunaninsu daya ne. Harshenka da kwakwalwarka, makamai ne masu karfin da har yau mace bata mallaki garkuwar kare hare harensu ba.
Idan kana so ka sace zuciyar budurwa da kalamai, wadanda zasu ratsa ta duk jikinta su sami tabbataccen wajen zama a zuciyarta ya zamana ba mai fada mata taji in bakai ba, koda kuwa iyayenta ne, to kalmomi ne guda bakwai 7 zaka kiyaye. Dasu mace take jin lallai ta sami masoyi, matukar taji su cikin bayanan ka da kake mata.
Mace tana so taji wadannan kalamai ta bakin duk namijin da ya tsaya a gabanta domin neman soyayyarta. Kuma dayawa daga matan basa gane ya akai ka iya sace mata tunani da zuciya. Karkayi kasa a gwiwa, daka ga mace kana so kai tsaye ka tunkare ta ba da wata fargaba ba.

Tuesday, September 3, 2019

SABUWAR HANYAR DA ZAKA SAMU KYAUTAR KUDI SAMA DA DUBU BIYAR 5,000 AKOWACE RANA


wata sabuwar manhaja ce tafito mai suna chipper cash wannan garabasa Zata baka damar samun 250 Naira ga duk Mutum Daya Inka Gayyato yayi download na wannan application din haka Shima idan yayi download zai samu 250 Naira kyauta
.
Yadda zaka tara kudi masu yawa shine kayi download na application din anan
👇
https://chipper.cash/invite/EL6SM
Bayan kayi download zasu nemi kasa number wayarka inkasa zasu tura ma OTP code zuwa Cikin layin zakaga Number guda shida a Cikin Message din sai kadauke su zasu nuna ma wani dan akwati da zaka sa su Inka sasu zasu ce kasa sunan ka inkasa zasu ce kazabi number sirri wato password sai kazaba amma karka jera number iri daya wato missali kar kasa 1111 anaso kadan sirka su anfiso kayi combination missali 8908.
Bayan kayi zakaga skip sai kaddana take zakaga 250 Naira Wanda itama take zaka iya cireta a kati ko kuma zuwa bank naka
.
YADDA ZA'AY KACI GABA DA SAMU KUDI
.
Inkashiga Cikin application din a kasa zaka Invite sai kaddana bayan kadanna zai nuna maka zakai share link.
Duk Wanda yayi download kanada 250 Naira.
.
https://chipper.cash/invite/EL6SM

Ahmad musa ya bayyana abinda yasa ya zama captain din super eagles

Jigon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles, kuma jagoran kungiyar, Ahmad Musa ya bayyana cewa duk nasarar daya samu a harkar kwallon kafa ya sameta ne sakamakon jajircewa da aiki tukuru.
Musa ya bayyana haka ne a ranar Lahadi, 1 ga watan Satumba yayin daya ziyarci sansanin FIFA Goal project dake Abuja inda yan wasan U23 na Najeriya suke atisaye kafin karawarsu da kasar Sudan don samun tsallakewa zuwa gasar U23 na nahiyar Afirka gaba daya.Musa ya yi kira ga yan wasan da suka saki jiki su yi kwallo domin yi ma kasar alfahari ta hanyar lallasa kasar Sudan a gidansu tare da hayewa zuwa gasar cin kofin nahiyar Afirka na yan wasa yan kasa da shekaru 23.
“Na zo nan ne domin na baku kwarin gwiwa tare bayyana muku goyon bayana a gareku saboda muhimmancin wannan wasa dake gabanku, na yi wasa a U23 kafin na fara buga ma Eagles a shekarar 2010, kuma sakamakon jajircewa da aiki ba kyuya tare da ikon Allah a yanzu ni ne kyaftin na Eagles.
“Allah Ya azurta Najeriya da hazikan yan wasa da dama, na zama jagoran yan wasan Super Eagles ne ba wai don na fi sauran ba, amma dai saboda jajircewa da kuma mayar da hankali a kan aiki na, don haka nake kira a gareku ku tafi Sudan ku lallasasu don mu haye zuwa gasar Olympic.” Inji shi.

yadda ake tweaking Na imel

TWEAKING:- CANJA IMEI Mi nene tweaking idan akace tweaking shine chanjawa nasan kuna yawan jin wannan kalmar kowa ka taba sai kaji yace tweak kokuma chanja imei idan kuka lura xakuga yanxu duk wani harka na samun mb mai yawa sai kuji ance sai anyi tweak sannan xa a samu wannan mb din mai yawa to kuma kunaji kuna gani saide kuyi ta barin garabasa na samun mb mai yawa sakamakon rashin iya twaek to Alhamdulillah duk wanda bai iya chanja imei ba wato tweak to insha Allah xai koya cikin sauki inde yana tare da wannan group mai albarka ↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓ Abin dayasa ake samun mb ta hanyar tweak shine akwai sabin wayoyi masu tsada wanda xakuga an rubuta ajikin kwalin wayar kan cewa idan ka sayi wannan wayar ka sanya sim dinka xaka samu wani mb mai yawa to kuma wayoyin sunyi tsaba babu dama ka samu wannan mb data din kanaji kana gani saide ka hakura to ana hakane sai kimiya ta gano ai abin daya ake samun wannan mb mai yawa a irin wannan sabin wayoyin sabo da imei number dinne inda ace xaka iya sawa wayarka irin wannan imei kaima xaka iya samun wannan mb din to a hakanne sai programers suka kirkiri wani application mai suna mobile uncle tools wanda da wannan app din xaka iya chanjawa wayarka imei number dinta kaima ka samu data mb sukuma imei number sune serials numbers wanda idan ka danna *#06# akowanne waya xakaga wadannan numbobin to wannan sune imei to sukuma irin wayoyin da xakuji ance tana xuwa da kyautar data misali ada kamat Tecno P5 tana xuwa da kyautar 2GB idan ka dora layin Airtel ka aika data xuwa 141 haka infinix tana xuwa da 1Gb wayoyi da dama suna xuwa da irin wannan kyautar to idan ka samu imei na wannan wayar da take xuwa da wannan kyautar to idan kaxo ka sawa wayarka kaima ka aikwa wannan sakon da ake samu kaima xaka samu wannan mb din misali kana da waya Gionee P2 to ko P3 to xaka iya chanja mata imei dinta xuwa na Tecno ko na itel ko na black berry haka suma su tecno din xaka iya chanja imei dinsu xuwa na kowane waya ↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓ Wannan shine takaitaccen bayani akan tweaking wato chanja imei da fatan kun fahinta

Facebook hacking website/software


Steps to Become a Professional Engineer

 Steps to Become a Professional Engineer  Due to the large number of errors in the definition of technical expertise, I decided to make this...